Upload
6,716

BBCHausa

 • Mace mai tuka taxi a Afghanistan

  9,289 views 2 months ago
  Afghanistan na daya daga cikin kasashe inda mata suka fi fuskantar kalubale a rayuwarsu. Duk da dan cigaban da aka samu a 'yan shekarun nan, har yanzu da kyar matan ke samun aikin yi. To amma a birnin Mazar-e-Sharif, wata mata ta shiga tukin taxi - sana'ar da aka san maza da ita. Ga dai Alhadji Diori Coulibaly: Show less
  Read more
 • Uploads Play

  This item has been hidden
 • LABARAN NIGERIA Play

  This item has been hidden
 • AFRIKA Play

  This item has been hidden
 • WASANNI Play

  This item has been hidden
 • Subscriptions

  This item has been hidden
to add this to Watch Later

Add to

Loading playlists...