4,751
 • Popular uploads Play all

  • Tsibirin da mutane ke kwanciya tare da maciji - Duration: 3 minutes, 34 seconds.

   • 1 week ago
   • 86,987 views
   Musambwa, tsibiri a Lake Victoria a Yuganda inda maza da macizai kawai ke zaune. Masunta a yankin na daukar macizan a matsayin iskokai amma ba macizai ba.
  • Ijabla - Duration: 3 minutes, 36 seconds.

   • 2 years ago
   • 80,344 views
   Bayan bakar wahala da yanke kauna daga samun 'yanci, Christina Ijabla ta samu nasarar tserewa daga hannun 'yan Boko Haram.
  • Haruna Chizo: Dan gudun hijira - Duration: 3 minutes, 54 seconds.

   • 1 year ago
   • 53,958 views
   A wannan bidiyon kashi na biyu cikin hirar da Usman Shehu Usman ya yi da Haruna Salisu wanda aka sani da Chizo, wani dan asalin jihar Kaduna a Najeriya, wanda ya bi ta Nijar zuwa Libiya a yanzu kum...
  • Safarar 'yan Najeriya don yin karuwanci a Turai (3) - Duration: 3 minutes, 19 seconds.

   • 3 years ago
   • 51,405 views
   Garin Agadez na zama cibiyar da ake jibge matan da ake daukowa daga Najeriya da nufin kai su Turai. A wannan bidiyon za ku ga yadda matan ke rayuwar jiran tsammani.
  • Sake haduwar 'ya da iyayenta - Duration: 3 minutes, 1 second.

   • 2 years ago
   • 50,408 views
   Ta'addancin 'yan Boko Haram ya raba dubban iyaye da 'ya'yansu. Wasu sun yi nasarar sake hadewa bayan shekaru suna dokin hakan.
  • Daliban Najeriya na karuwanci a Rasha - Duration: 3 minutes, 19 seconds.

   • 3 years ago
   • 36,193 views
   Tsarin ba da takardar izinin shiga kasa wato Visa ta kasar Rasha ga dalibai da zummar zuwa karatu, wadanda daga bisani ake tilasta musu shiga harkar karuwanci.
  • Rikicin manoma da makiyaya a Najeriya - Duration: 3 minutes, 37 seconds.

   • 2 years ago
   • 28,569 views
   Tashin hankali mafi muni shi ne wanda ya afku a karshen watan Afrilu a Nimbo na Jihar Enugu inda aka kashe mutane 40.
  • Safarar 'yan Najeriya don yin karuwanci a Turai (5) - Duration: 3 minutes, 48 seconds.

   • 3 years ago
   • 28,353 views
   Wata 'yar Najeriya ta shafe shekaru tana bautar da 'yan mata a matsayin karuwai a Italiya. Sai dai har yanzu hukumomin Italiya ba su kamata ba duk da cewa an hana bautar da mutum a kasar.
  • Mayar da 'yan matan da suka samu juna biyu makaranta - Duration: 3 minutes, 14 seconds.

   • 3 years ago
   • 27,637 views
   Tare da tallafin Maryam Meeze ta kungiyar da ke sasanta mabiya addinai a kasar Kenya, 'yan matan da suka haihu na komawa makaranta don kammala karatunsu.
  • Nijar Matasa na mutuwa a Hamada - Duration: 3 minutes, 53 seconds.

   • 1 year ago
   • 22,858 views
   Bakar azaba da daruruwan 'yan gudun hijira suka sha a hamadar Sahara, ya sa watsar da burin tsallakawa zuwa Turai.
  • Safarar 'yan Najeriya don yin karuwanci a Turai (4) - Duration: 3 minutes, 23 seconds.

   • 3 years ago
   • 22,531 views
   Birnin Florence na Italiya ya kunshi wasu matan Najeriya da aka yi safararsu domin su yi karuwanci. Sai dai maimakon talaucin da suke gudu a Afirka, suna samun kansu cikin bauta a Turai.
  • Libiya: Jahannama a tsakiyar Teku - Duration: 3 minutes, 47 seconds.

   • 2 years ago
   • 17,998 views
   Libiya dai ta zama wata babbar hanyar da dubban bakin haure ke bi don tsallakawa zuwa Turai ta tekun Bahrum
  This item has been hidden
 • Uploads Play all

  This item has been hidden
to add this to Watch Later

Add to

Loading playlists...