Loading...

Dandalin Najeriya a wurin gasar Olympics

42,972 views

Loading...

Loading...

Loading...

Rating is available when the video has been rented.
This feature is not available right now. Please try again later.
Published on Aug 8, 2012

A lokacin gasar Olympics ta London 2012, kasashe da dama sun kafa dandali na musamman a birnin London domin nishadantar da 'yan wasa da kuma sauran masu ziyara.
Labari mai dadi ga 'yan kallo, shi ne kasancewar kyauta ake shiga irin wadannan dandali. Naziru Mika'il ya halarci dandalin Najeriya ga kuma rahoton da ya hada mana.

Loading...

Advertisement
to add this to Watch Later

Add to

Loading playlists...