Loading...

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 18

100,049 views

Loading...

Loading...

Rating is available when the video has been rented.
This feature is not available right now. Please try again later.
Published on Sep 8, 2017

Wankin hula yana neman kai Adama dare, domin abin da ta raina yana kokarin gagarta a wannan karo. Yayin da Sabuwa ta debo ruwan dafa kanta har hakan ke shirin haifar mata da matsala tsakaninta da Ayuba. A banga Stephanie kuma ta kara shiga matsala saboda abin da Nasir ya yi mata. Domin ganin yadda za ta kaya mu hadu a dadin kowa Sabon Salo kashi na 18

Loading...

When autoplay is enabled, a suggested video will automatically play next.

Up next


to add this to Watch Later

Add to

Loading playlists...