Loading...

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 6

84,031 views

Loading...

Loading...

Loading...

Rating is available when the video has been rented.
This feature is not available right now. Please try again later.
Published on Jun 15, 2017

Da sanyin safiya Adama ta tusa Hannatu agaba suka tafi Shagon Goga domin jin dalilin da yasa ya mare ta, sai dai Kuma baya ta haiho domin kiris ya rage Goga ya hada Adama da Hannatun ya yi musu dan Karen doka. Hakan ba ta kasance ba bayan bayyanar Malam Habu wanda ya shiga tsakani. a bangare guda Alh Buba ya ritsa Kamaye Awon Igiya inda ya bukaci ya amayar masa da kudinsa ko Kuma ya fuskanci bacin ransa..

Loading...

Advertisement
When autoplay is enabled, a suggested video will automatically play next.

Up next


to add this to Watch Later

Add to

Loading playlists...