Upload
11,930
 • Labaran Talabijin na 02/12/16

  2,996 views 2 days ago
  Ana cikin yanayin kaduwa da murna a Gambia, bayan shugaba Yahya Jammeh ya sha kaye a hannun dan takarar adawa Adama Barrow.
  MDD ta yi gargadin cewa mutane fiye da dubu dari daya- galibinsu kananan yara, na fuskantar hadarin mutuwa da yunwa a Najeriya. Show less
  Read more
 • LABARAN TALABIJIN Play all

  Sashen Hausa na BBC NA gabatar da shirin talabijin a ranakun Litinin zuwa Juma'a na kowane mako.
  Za ku iya kallon wannan sabon shiri ta hanyar abokan kawancenmu kamar haka:
  Farin wata TV, Nigeria da karfe 10 na dare.
  Adom TV, Accra, Ghana. (Masu Joy TV a Nigeria na iya kallo). Karfe 8 na dare (GMT).
  Muna ci gaba da kokarin kulla yarjejeniya da wasu abokan kawancen domin kawo muku wannan sabon shiri ta gidajen talabijin din su.
  This item has been hidden
 • LABARAN NIGERIA Play all

  This item has been hidden
 • AFRIKA Play all

  This item has been hidden
 • Subscriptions

  • miniminter - Channel

   5M
  • MM7Games - Channel

   2M
  This item has been hidden
 • WASANNI Play all

  This item has been hidden
 • Uploads Play all

  This item has been hidden
to add this to Watch Later

Add to

Loading playlists...