Hakika malam ya bar duniya alokacin da ake tsananin bukatarsa,to amma alhamdulillah cikin hikimar ubangiji Allah ya azurta malam da barin kwawawan aiyukan alheri masu dinbin yawa,muna rokon Allah madaukakin sarki ya lullube malam da rahamarsa mu kuma yasa mu an'fana da wadannan nasihohi,Amin.
May Allah continue to forgive him
auwalmisah 5 months ago
Hakika malam ya bar duniya alokacin da ake tsananin bukatarsa,to amma alhamdulillah cikin hikimar ubangiji Allah ya azurta malam da barin kwawawan aiyukan alheri masu dinbin yawa,muna rokon Allah madaukakin sarki ya lullube malam da rahamarsa mu kuma yasa mu an'fana da wadannan nasihohi,Amin.
bb21196 10 months ago
Allah yajikan malam. Yakuma sakawa malam dokaji da alheri. da fatan malam zai ci gaba da uploading lectures din malam.
mansurmyb1 1 year ago