Anyi sujjada wa Shk Dahiru Bauchi

Loading...

Sign in or sign up now!
Alert icon
Upgrade to the latest Flash Player for improved playback performance. Upgrade now or more info.
16,784
Loading...
Alert icon
Sign in or sign up now!
Alert icon

Uploaded by on Nov 4, 2009

a cikin wannan vidiyon :Yan Darikun nigeria kun ji kunya kuna bautan dahiru bauchi kamar yadda ku ke bautan Allah .
In this video:It is so unfotunate that in this era of advancement in religous knowledge, people are busy prostrating to Shk. Dahiru Bauchi as they prostrate to the almighty Allah. Shk. Dahiru Bauchi is a famous sufi leader in Nigeria.

Category:

News & Politics

Tags:

License:

Standard YouTube License

  • likes, 3 dislikes

Link to this comment:

Share to:
see all

All Comments (25)

Sign In or Sign Up now to post a comment!
  • this is totally wrong i think the so called mallam has somtin against dahiru bauci also he doese not have any sense of daa.wa,how can u be shouting like that in public..

  • Allah ya kare mu daga bautar wanin Allah

  • Inna lil-Lahi wa inna ilaihi rajiun . Don Allah in mutum musulmi bayi da ilmin addini ya bar sa baki acikin alamuran addini. irinsu mutumin da yayi misali da sujjadar da yan kwallo sukeyi , yana kafa hujja da shi , Don Allah ana maganar addini sai ka kafa hujja da aikin shaidan (kwallo) dan kwallo ina ruwansa da sharia. Da dan kwallo na aiki da sharia da ya bar buga bal. Har akullum ana kafa hujjar yin abu a addini da ayar qur`ani da hadisi. Don Allah ku bar kawo misalai marasa tushe .

  • ka sani cewa a ko ina bawan alla ze iya yi ma mahaliccinsa sujjada,matukar ba wajen najasa bane, yau an wayi gari yan kwallo suna yi ma Alla sujjadar godiya a tsakiyar filin wasa, don godewa alla akan nasarar da suka samu. to su kuma magoya bayansu sukai ma sujjada? kaaaaaai wallahi kodanine shehu dahiru ya kawo ma ziyara za duka naima Allah godiyar ziyarar da shehu yazo wajena saboda masanin Allane shehu..yana sanar da bayin Allah susan waye Allah.dan su kara kusanci gareshi. tare da manzannin.

  • ka sani cewa a ko ina bawan alla ze iya yi ma mahaliccinsa sujjada,matukar ba wajen najasa bane, yau an wayi gari yan kwallo suna yi ma Alla sujjadar godiya a tsakiyar filin wasa, don godewa alla akan nasarar da suka samu. to su kuma magoya bayansu sukai ma sujjada? kaaaaaai wallahi kodanine shehu dahiru ya kawo ma ziyara za duka naima Allah godiyar ziyarar da shehu yazo wajenasaboda masanin Allane shehu..yana sanar da bayin Allah susan waye Allah.dan su kara kusanci gareshi.

  • gaskiya tabayyana shikansa dahiru yatabbatar dahaka amma yace aibashi yasasuba wai al,adar yarabawa. to kunjifa jamma,a .

    kai kuma khabir gombe allah yasaka maka da alkhairi dakake wayar mana.

  • this is a crap...the guy's forehead didnt reach the floor, come on dont fool us. we all know how Africans show respect to the elders..and Sheikh Dahiru is certainly a great well known leader around the around the world...pls prove me wrong and make the video clearer!

  • Wanda yayi nisa bai jin kira. The truth is clear in this video but some of the followers of tijjaniya are insulting Sheik kabir Gombe because he spoke the truth. Allah sa ka maka da gidan al Jannah. Amin.

  • SAM SAM BASHI DA HIKMAR DA'AWA....ادع الى سبيل ربك بالحكمة والموعظة الحسنة KUMA BANDA WANNAN TAMBAYANA SHINE..WANNAN TSARI NA WA'AZI DA YAKEYI DAN ALLAH SHIN AKWAI MAGABATA TUN KAN ANNABI MUHAMMADU KAWO KHULAFA'ILRASHIDOONA KAWO SAHABBAI KAWO TABI'AYY WA YA TABA IRIN KAYFIYYAN TSARINSHI NA WA'AZIN TASHA??? BID'A NE MUMUNA YAN TASINE SUKA SOMATA...SHI KO YA JADDADATA....DAGA MURYA DA KARFI BA ADDINI BANE ALLAH YANA CHEWA ان انكر الاصوات لصوت الحمير

  • @hausawa12 sayyadi bashir acikin raddi yace akwai wasu yara hafizai ba amusu ko kaciyaba yaje yasaka alunshi sumai da rasu.....

Loading...
Alert icon
0 / 00Unsaved Playlist Return to active list
    1. Your queue is empty. Add videos to your queue using this button:
      or sign in to load a different list.
    Loading...Loading...Saving...
    • Clear all videos from this list
    • Learn more