Uploaded videos
1-10 of 23-
ECOWAS ta dakatar da Ivory Coast
BBCHausa
12,640 views
Shugabannin kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Yammacin Afrika wato ECOWAS ko CEDEAO sun dakatar da kasar Ivory Coast saboda rikicin shugabanci da kasar ta shiga.
-
Shekaru Hamsin: Alakar Nijar da yakin Iraki
BBCHausa
6,620 views
Yayinda jamhuriyar Nijar ke cika shekaru hamsin da samaun 'yancin kai, wani batu da ba za a manta da shi ba a tarihinta shi ne zargin kasar da sayarwa da kasar Iraqi makama...
-
Ziyarar shugaba Diori Hamani a London
BBCHausa
7,307 views
An dauki wannan hoton bidiyon ne a ranar daya ga watan hudu na shekarar 1969. An shirya masa liyafar cin abinci a dakin taron Guildhall.
-
Illar da karancin abinci ke yi wa yara a Nijar
BBCHausa
8,493 views
Karancin abincin da ake fama da shi a jamhuriyar Nijar na yin illa ga rayuwar al'umma musamman kananan yara.
-
Baje kolin gidan sarautar Burtaniya
BBCHausa
3,367 views
Fadar sarauniyar Ingila, ko kuma Buckhingham palace kamar yadda ta shahara, za ta yi baje kolin kayan kawa da kuma na tufin sarauniyar Ingila Elizabeth.
-
Mahaukaciyar guguwa na barazana ga wuraren hakar man Amurka
BBCHausa
4,474 views
Wata mahaukaciyar guguwa tare da ruwan sama na dada kusantar gabar tekun Mexico a Amurka, kusa da inda kamfanin mai na BP ke yi aikin share dimbin man da ya malala sakamako...
-
Aikin hakar mai a yankin Artic inda rana ba ta faduwa
BBCHausa
2,492 views
Kabilun Eskimo da ke zaune a yankin Artic na jihar Alaska a kasar Amurka inda rana ba ta faduwa na bukukuwan kama Giwar Teku wato Whale, a daidai lokacin da ake shirin fara...
-
Taron kasashen duniya kan sake gina Afghanistan
BBCHausa
1,667 views
A karshen taron kasashen duniya a kan Afghanistan, an cimma yarjajeniyar cewa, akalla kashi hamsin cikin dari, na irin taimakon da ake bayarwa domin cigaban Afghanistan din...
-
Matar da ta jagoranci sallar Juma'a a birnin Oxford
BBCHausa
38,968 views
Hoton bidiyon matar da ta jagoranci sallar juma'a a birnin Oxford na Burtaniya.
-
Yadda muke gabatar da shirye shiryen sashen Hausa
BBCHausa
18,570 views
Elhadj Diori Coulibaly ya yi wa masu sauraro bayanin yadda sashen Hausa na BBC ke gabatar da wasu shirye-shiryensa.
Advertisement










Play all(23)