Sallama da fatan alheri, gaskiya na ji dadi da ganin wakokin ka a youtube, kuma a matsayi na, na 'yar k'asar Nijer mai son Nijer da k'aunar Nijer da alfahari da Nijer. Allah Ya rik'a Ya taimaka Ya yi ma ka jagora. Ina aikin yad'a labarai da gidan Rediyon Muryar Amurka a Washington. Mu na so ka ba mu izinin yin amfani da wakokin ka, kuma idan da hali ka ba mu lambar ka ta wayar talho, mu kira ka, mu tattauna da kai. Mun gode. Allah Ya bada sa'a.
franchement c'est de la merde ! au lieu de depenser du fric a faire des clips bidons travaille plus tes textes et des fois tes sons..
mounaydi 1 year ago
Hey what's up bro, interesting video. Kind of sad at the part where your woman leaves you.
VraiDiouf 2 years ago
thanks
bacatse 2 years ago
lol Thank You
hassane09 2 years ago
Sallama da fatan alheri, gaskiya na ji dadi da ganin wakokin ka a youtube, kuma a matsayi na, na 'yar k'asar Nijer mai son Nijer da k'aunar Nijer da alfahari da Nijer. Allah Ya rik'a Ya taimaka Ya yi ma ka jagora. Ina aikin yad'a labarai da gidan Rediyon Muryar Amurka a Washington. Mu na so ka ba mu izinin yin amfani da wakokin ka, kuma idan da hali ka ba mu lambar ka ta wayar talho, mu kira ka, mu tattauna da kai. Mun gode. Allah Ya bada sa'a.
HalimaDjimrao 2 years ago