this is totally wrong i think the so called mallam has somtin against dahiru bauci also he doese not have any sense of daa.wa,how can u be shouting like that in public..
Inna lil-Lahi wa inna ilaihi rajiun . Don Allah in mutum musulmi bayi da ilmin addini ya bar sa baki acikin alamuran addini. irinsu mutumin da yayi misali da sujjadar da yan kwallo sukeyi , yana kafa hujja da shi , Don Allah ana maganar addini sai ka kafa hujja da aikin shaidan (kwallo) dan kwallo ina ruwansa da sharia. Da dan kwallo na aiki da sharia da ya bar buga bal. Har akullum ana kafa hujjar yin abu a addini da ayar qur`ani da hadisi. Don Allah ku bar kawo misalai marasa tushe .
IT IS UNFORTUNATE HOW SOME PEOPLE MISINFORM OTHERS FOR THEIR SELFISH INTERESTS. WE ALL KNOW HOW THE YORUBAS&NUPE'S GREET THIER ELDERS, OUT OF RESPECT. IT IS NOT TO SAY THE SHEIKH ENCOURAGES THE POPULACE ON HOW TO PAY RESPECT TO HIM. EVERYWHERE HE GOES, THE PEOPLE PAY RESPECT IN THEIR WAYS AND TRADITIONS. THESE USELESS UTTERANCES , DEPICTS DESPIRATION TO BLACKMAIL AND CAUSE PROBLEM. JUST FOR A CHEAP POPULARITY BY SOME HOOLIGANS?
ka sani cewa a ko ina bawan alla ze iya yi ma mahaliccinsa sujjada,matukar ba wajen najasa bane, yau an wayi gari yan kwallo suna yi ma Alla sujjadar godiya a tsakiyar filin wasa, don godewa alla akan nasarar da suka samu. to su kuma magoya bayansu sukai ma sujjada? kaaaaaai wallahi kodanine shehu dahiru ya kawo ma ziyara za duka naima Allah godiyar ziyarar da shehu yazo wajena saboda masanin Allane shehu..yana sanar da bayin Allah susan waye Allah.dan su kara kusanci gareshi. tare da manzannin.
ka sani cewa a ko ina bawan alla ze iya yi ma mahaliccinsa sujjada,matukar ba wajen najasa bane, yau an wayi gari yan kwallo suna yi ma Alla sujjadar godiya a tsakiyar filin wasa, don godewa alla akan nasarar da suka samu. to su kuma magoya bayansu sukai ma sujjada? kaaaaaai wallahi kodanine shehu dahiru ya kawo ma ziyara za duka naima Allah godiyar ziyarar da shehu yazo wajenasaboda masanin Allane shehu..yana sanar da bayin Allah susan waye Allah.dan su kara kusanci gareshi.
this is a crap...the guy's forehead didnt reach the floor, come on dont fool us. we all know how Africans show respect to the elders..and Sheikh Dahiru is certainly a great well known leader around the around the world...pls prove me wrong and make the video clearer!
Wanda yayi nisa bai jin kira. The truth is clear in this video but some of the followers of tijjaniya are insulting Sheik kabir Gombe because he spoke the truth. Allah sa ka maka da gidan al Jannah. Amin.
SAM SAM BASHI DA HIKMAR DA'AWA....ادع الى سبيل ربك بالحكمة والموعظة الحسنة KUMA BANDA WANNAN TAMBAYANA SHINE..WANNAN TSARI NA WA'AZI DA YAKEYI DAN ALLAH SHIN AKWAI MAGABATA TUN KAN ANNABI MUHAMMADU KAWO KHULAFA'ILRASHIDOONA KAWO SAHABBAI KAWO TABI'AYY WA YA TABA IRIN KAYFIYYAN TSARINSHI NA WA'AZIN TASHA??? BID'A NE MUMUNA YAN TASINE SUKA SOMATA...SHI KO YA JADDADATA....DAGA MURYA DA KARFI BA ADDINI BANE ALLAH YANA CHEWA ان انكر الاصوات لصوت الحمير
bar jaki mana,,ai da dagaske yake yace in ba haka ba yamutu ko wuta tacishi take wallahi da yaga karamar malan,,amma kace akaika kotu WHO THE FUCK ARE YOU,,kawaide dan son bata addini,,ai kai jakine ACTING din ma baka iya ba,,kakoma kan abunda babanka HARU PUCANIYA TSOHON QWAYA yabarma gado SAIDA MAGANIN MAZA BA,,ai kowane tsuntsu kukan gidansu yakeyi madness.....
Lalle wannan ya nuna cewa kai dan wa'azin turmine kuma kai bakauyene bayan jahilcin da kake tattare da shi jahilcinka dai shine in har sujada ce yayi to mizai hana ta zama abunda ake cewa sujudusshukri wato sujadar godiya sanda wani guri naka ya cika ko akayima wata bushara ya halatta kafadi nan take kayi sujadar godewa allah agban wada yazo ko yayi maka bushara kauyanci kuma yana cikin rashin tunanin hadashi akayi dukda bayyi kama da hakanba amma sabo da aikinka ya lalace zatonkama ya lalace.
kaiwani irin dabbanai????kana rantsewa da allah akan abunda baka gani da idonkaba.............allah shirya wallahi kayi kadan baka isaba allah ya riga da ya zabeshi kayi kadan kabatamai suna malam
IT IS SAD HOW SOME PEOPLE MANIPULATE CERTAIN SITUATIONS FOR THEIR SELFISH INTERESTS. WE ALL KNOW HOW THE YORUBAS GREET THIER ELDERS, CHIEFS AND ALAFINS OUT OF RESPECT. IT IS NOT TO SAY THE SHEIKH ENCOURAGES THE POPULACE ON HOW TO PAY RESPECT TO HIM. EVERYWHERE HE GOES, THE PEOPLE PAY RESPECT IN THEIR WAYS AND TRADITIONS.
IF SELF RESTRAINT WAS NOT OBSERVED LIVES COULD BE LOST BY THIS UTTERANCES. ALL FOR WHAT? CHEAP POPULARITY BY SOME NONENTITY?
men please d video is not clear,if disguy is gud muslim he should have call sheik nd ask him instead of trying 2 call him a kafir stretching his necks nd muscles 2 devide muslims around d world
aminuhayatu ai ba jahılı za ka ce masa saı ka kawo na ka hujja Allah ya ba shı ızını ya yace amasa sujjuda ko kuma shıma ya kawo sabon abune a musulunci. ya ba taba yıwa wanı manyan bayin ALLAH DA SUKA WUCE IRIN SU MANZON ALLAH S.A.W... BA MUSU DA SAURAN SAHABBANSA.
you people should stop judging this man because the video is not clear no body can said he sujud to dr. after all we all bow to our emirs, parent and is not allowed in islam. God judge is the best.
this man that is talking about the incident is not a good imam. with this lecture hundred of people can loss their life.
Mahaukaci jahili da bai san addinin shi ba wallahi in dai irin wannan yan iskan zasu rika magana a kan manyan bayin Allah kuma baza'a rika hana su ba to ba yanzu ma aka fara kashe musulmai a najeriya ba
Wannan mutumin lallai jaahili ne? Ya kafurta Mala'iku da suka yi wa Annabi Adam (A.S) sujjada -da umurnin Allah suka yi- kuma ya kafurta Annabi Ya'aqub (A.S) da ya iyalan sa da suka yi wa Annabi Yusuf (A.S) sujjada. Qur'ani nai ya fada sun yi ma Yusuf sujada fa, ba malamin darika ba? Shin Annabawan da Malai'kun da suka yi ma wanin Allah sujjada suna bauta masu ne ko girmamawa ne? Sujjada ga wanda ba Allah ba, Allah ne ya fara cewa ayi. Kin yi shi ya sa aka la'anci Iblis. Ka shirya a la'ance ka?
Alhamdu Lillahi, Alhamdu Lillah, AlhamduLillah. Ai she mu gode wa Allah subhanahu wata'ala da abinda Yayi mana, shine rahama na Annabi sallalahu alayhi wassalam. Kada mu manta da wanga ayoyi 71 da 72 a chikin suratul suad. Nan Allah Ke gaya muna batun halittanshi na Annabi Adamu. daga baya she Allah yache ayi ma manzonsa sujada. anan Allah Nason Yaguada muna kaman mutun yafi mala'ika. mala'iku son yi ma mutun sujada balle danwanka mutun.

LESH656 6 months ago
Allah ya kare mu daga bautar wanin Allah
musafuntua 8 months ago
Inna lil-Lahi wa inna ilaihi rajiun . Don Allah in mutum musulmi bayi da ilmin addini ya bar sa baki acikin alamuran addini. irinsu mutumin da yayi misali da sujjadar da yan kwallo sukeyi , yana kafa hujja da shi , Don Allah ana maganar addini sai ka kafa hujja da aikin shaidan (kwallo) dan kwallo ina ruwansa da sharia. Da dan kwallo na aiki da sharia da ya bar buga bal. Har akullum ana kafa hujjar yin abu a addini da ayar qur`ani da hadisi. Don Allah ku bar kawo misalai marasa tushe .
gombi924 9 months ago
This has been flagged as spam show
IT IS UNFORTUNATE HOW SOME PEOPLE MISINFORM OTHERS FOR THEIR SELFISH INTERESTS. WE ALL KNOW HOW THE YORUBAS&NUPE'S GREET THIER ELDERS, OUT OF RESPECT. IT IS NOT TO SAY THE SHEIKH ENCOURAGES THE POPULACE ON HOW TO PAY RESPECT TO HIM. EVERYWHERE HE GOES, THE PEOPLE PAY RESPECT IN THEIR WAYS AND TRADITIONS. THESE USELESS UTTERANCES , DEPICTS DESPIRATION TO BLACKMAIL AND CAUSE PROBLEM. JUST FOR A CHEAP POPULARITY BY SOME HOOLIGANS?
adamogwu 10 months ago
ka sani cewa a ko ina bawan alla ze iya yi ma mahaliccinsa sujjada,matukar ba wajen najasa bane, yau an wayi gari yan kwallo suna yi ma Alla sujjadar godiya a tsakiyar filin wasa, don godewa alla akan nasarar da suka samu. to su kuma magoya bayansu sukai ma sujjada? kaaaaaai wallahi kodanine shehu dahiru ya kawo ma ziyara za duka naima Allah godiyar ziyarar da shehu yazo wajena saboda masanin Allane shehu..yana sanar da bayin Allah susan waye Allah.dan su kara kusanci gareshi. tare da manzannin.
MsBashir22 11 months ago
ka sani cewa a ko ina bawan alla ze iya yi ma mahaliccinsa sujjada,matukar ba wajen najasa bane, yau an wayi gari yan kwallo suna yi ma Alla sujjadar godiya a tsakiyar filin wasa, don godewa alla akan nasarar da suka samu. to su kuma magoya bayansu sukai ma sujjada? kaaaaaai wallahi kodanine shehu dahiru ya kawo ma ziyara za duka naima Allah godiyar ziyarar da shehu yazo wajenasaboda masanin Allane shehu..yana sanar da bayin Allah susan waye Allah.dan su kara kusanci gareshi.
MsBashir22 11 months ago
gaskiya tabayyana shikansa dahiru yatabbatar dahaka amma yace aibashi yasasuba wai al,adar yarabawa. to kunjifa jamma,a .
kai kuma khabir gombe allah yasaka maka da alkhairi dakake wayar mana.
aliyugbs 1 year ago
this is a crap...the guy's forehead didnt reach the floor, come on dont fool us. we all know how Africans show respect to the elders..and Sheikh Dahiru is certainly a great well known leader around the around the world...pls prove me wrong and make the video clearer!
usamatkankani 1 year ago
Wanda yayi nisa bai jin kira. The truth is clear in this video but some of the followers of tijjaniya are insulting Sheik kabir Gombe because he spoke the truth. Allah sa ka maka da gidan al Jannah. Amin.
masqwe1 1 year ago
SAM SAM BASHI DA HIKMAR DA'AWA....ادع الى سبيل ربك بالحكمة والموعظة الحسنة KUMA BANDA WANNAN TAMBAYANA SHINE..WANNAN TSARI NA WA'AZI DA YAKEYI DAN ALLAH SHIN AKWAI MAGABATA TUN KAN ANNABI MUHAMMADU KAWO KHULAFA'ILRASHIDOONA KAWO SAHABBAI KAWO TABI'AYY WA YA TABA IRIN KAYFIYYAN TSARINSHI NA WA'AZIN TASHA??? BID'A NE MUMUNA YAN TASINE SUKA SOMATA...SHI KO YA JADDADATA....DAGA MURYA DA KARFI BA ADDINI BANE ALLAH YANA CHEWA ان انكر الاصوات لصوت الحمير
TheAlhussaini 1 year ago
bar jaki mana,,ai da dagaske yake yace in ba haka ba yamutu ko wuta tacishi take wallahi da yaga karamar malan,,amma kace akaika kotu WHO THE FUCK ARE YOU,,kawaide dan son bata addini,,ai kai jakine ACTING din ma baka iya ba,,kakoma kan abunda babanka HARU PUCANIYA TSOHON QWAYA yabarma gado SAIDA MAGANIN MAZA BA,,ai kowane tsuntsu kukan gidansu yakeyi madness.....
basho119 1 year ago
Lalle wannan ya nuna cewa kai dan wa'azin turmine kuma kai bakauyene bayan jahilcin da kake tattare da shi jahilcinka dai shine in har sujada ce yayi to mizai hana ta zama abunda ake cewa sujudusshukri wato sujadar godiya sanda wani guri naka ya cika ko akayima wata bushara ya halatta kafadi nan take kayi sujadar godewa allah agban wada yazo ko yayi maka bushara kauyanci kuma yana cikin rashin tunanin hadashi akayi dukda bayyi kama da hakanba amma sabo da aikinka ya lalace zatonkama ya lalace.
alhafizuna 1 year ago
kaiwani irin dabbanai????kana rantsewa da allah akan abunda baka gani da idonkaba.............allah shirya wallahi kayi kadan baka isaba allah ya riga da ya zabeshi kayi kadan kabatamai suna malam
amira888ful 1 year ago
IT IS SAD HOW SOME PEOPLE MANIPULATE CERTAIN SITUATIONS FOR THEIR SELFISH INTERESTS. WE ALL KNOW HOW THE YORUBAS GREET THIER ELDERS, CHIEFS AND ALAFINS OUT OF RESPECT. IT IS NOT TO SAY THE SHEIKH ENCOURAGES THE POPULACE ON HOW TO PAY RESPECT TO HIM. EVERYWHERE HE GOES, THE PEOPLE PAY RESPECT IN THEIR WAYS AND TRADITIONS.
IF SELF RESTRAINT WAS NOT OBSERVED LIVES COULD BE LOST BY THIS UTTERANCES. ALL FOR WHAT? CHEAP POPULARITY BY SOME NONENTITY?
maijalingo 1 year ago
Comment removed
TheAlhussaini 1 year ago
Comment removed
umaara1 1 year ago
men please d video is not clear,if disguy is gud muslim he should have call sheik nd ask him instead of trying 2 call him a kafir stretching his necks nd muscles 2 devide muslims around d world
MrMawlah 1 year ago
kabirou gombe let them belive what they belive evrybody got where he get his blessin from
bouchoura 1 year ago
aminuhayatu ai ba jahılı za ka ce masa saı ka kawo na ka hujja Allah ya ba shı ızını ya yace amasa sujjuda ko kuma shıma ya kawo sabon abune a musulunci. ya ba taba yıwa wanı manyan bayin ALLAH DA SUKA WUCE IRIN SU MANZON ALLAH S.A.W... BA MUSU DA SAURAN SAHABBANSA.
abk3284 1 year ago
you people should stop judging this man because the video is not clear no body can said he sujud to dr. after all we all bow to our emirs, parent and is not allowed in islam. God judge is the best.
this man that is talking about the incident is not a good imam. with this lecture hundred of people can loss their life.
03dabi 1 year ago
Mahaukaci jahili da bai san addinin shi ba wallahi in dai irin wannan yan iskan zasu rika magana a kan manyan bayin Allah kuma baza'a rika hana su ba to ba yanzu ma aka fara kashe musulmai a najeriya ba
MeTyuoob 1 year ago
Wannan mutumin lallai jaahili ne? Ya kafurta Mala'iku da suka yi wa Annabi Adam (A.S) sujjada -da umurnin Allah suka yi- kuma ya kafurta Annabi Ya'aqub (A.S) da ya iyalan sa da suka yi wa Annabi Yusuf (A.S) sujjada. Qur'ani nai ya fada sun yi ma Yusuf sujada fa, ba malamin darika ba? Shin Annabawan da Malai'kun da suka yi ma wanin Allah sujjada suna bauta masu ne ko girmamawa ne? Sujjada ga wanda ba Allah ba, Allah ne ya fara cewa ayi. Kin yi shi ya sa aka la'anci Iblis. Ka shirya a la'ance ka?
aminuhayatu 1 year ago
Alhamdu Lillahi, Alhamdu Lillah, AlhamduLillah. Ai she mu gode wa Allah subhanahu wata'ala da abinda Yayi mana, shine rahama na Annabi sallalahu alayhi wassalam. Kada mu manta da wanga ayoyi 71 da 72 a chikin suratul suad. Nan Allah Ke gaya muna batun halittanshi na Annabi Adamu. daga baya she Allah yache ayi ma manzonsa sujada. anan Allah Nason Yaguada muna kaman mutun yafi mala'ika. mala'iku son yi ma mutun sujada balle danwanka mutun.
shagal45 2 years ago
haka ake abauta kaga kakoma makaranta wajan malamai na gaske ba malamai masu lacca ba
katafi soro kanemi ilimi
hausawa12 2 years ago
@hausawa12 sayyadi bashir acikin raddi yace akwai wasu yara hafizai ba amusu ko kaciyaba yaje yasaka alunshi sumai da rasu.....
basho119 1 year ago